![](/assets/artwork/1x1-42817eea7ade52607a760cbee00d1495.gif)
20 min

Bayani kan kotun ICC da kuma sammacin kamo firaministan Isra'ila da shugabannin Hamas Tambaya da Amsa
-
- News
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a game da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC da batun sammacin kama firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu da wasu shugabannin ƙungiyar Hamas.