37 min

Kisan gilla a birnin Fatakwal‪.‬ True Crime Naija (Hausa Edition)

    • True Crime

Masu sauraro, da ma Hausawa kan ce laifin dadi... karewa. A yau za mu kawo muku labarin mu na karshe a wannan zangon na True Crime Naija.

A wannan makon za mu kawo muku labarin yadda jerin kashe-kashe a wani birni ya jefa mutanen garin cikin rudani da halin kaka-na-ka-yi.

Kamar yadda kuka sani kamfanin Triple E Media Productions, murucin kan dutse ne, ba mu fito ba sai da muka shirya. Don haka ku ci gaba da kasancewa tare da mu, domin muna nan muna shirye-shiryen dawo muku da daddadan shirin naku a zango na biyu.

———————————————

Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.

Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad

Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku

Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.

———————————————

▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.

▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.

——————————————

Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com.

Top Podcasts In True Crime

The Trial of Lord Lucan
Daily Mail
The Adults in the Room
libo/libo
Dead Man Running
BBC Radio Scotland
Deep Cover: The Nameless Man
Pushkin Industries
Linha Direta - O podcast
Globoplay
Quinta Misteriosa
Jaqueline Guerreiro