100 Folgen

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

Tambaya da Amsa RFI - Radio France Internationale

  • Nachrichten

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

  Tambaya da Amsa - Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayoyin masu sauraro da dama a wannan mako, masamman tambaya kan Fasahar 5G mai inganta damar amfani da Intanet

  Tambaya da Amsa - Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayoyin masu sauraro da dama a wannan mako, masamman tambaya kan Fasahar 5G mai inganta damar amfani da Intanet

  Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayoyin masu sauraro da dama a wannan mako, masamman tambaya kan Fasahar 5G mai inganta damar amfani da Intanet da karfin sadarwa.

  • 19 Min.
  Tambaya da Amsa - Ma'anar G5 da yankin Sahel

  Tambaya da Amsa - Ma'anar G5 da yankin Sahel

  Masu sauraren Rfi Hausa ,sun nemi a basu karin haske dangane da Yankin G5 Sahel wane yanki ake kira Sahel shin kasashe nawa ne a cikin wannan yankin kuma a ina ya samo wannan suna? Mickael Kuduson a cikin shirin tambaya da amsa ya jiyo ta bakin masana dangane da wadana tambayoyi daga masu saurare a cikin shirin tambaya da Amsa daga nan sashen hausa na Rfi.

  • 20 Min.
  Tambaya da Amsa - Tarihin Shahararren Mawakin nan Abubakar Mai Bibbiyu

  Tambaya da Amsa - Tarihin Shahararren Mawakin nan Abubakar Mai Bibbiyu

  Gambo Damagaram da Wari Malam Bare Barezuwa da Bamaini Hannami Mormotuwa duka Jamhuriya Nijar. Tarihin Shararran Mawakin nan Abubakar Mai Bibbiyu suke nema,Mickael Kuduson ya duba tambaya ,ga kuma hirar da ya samu da Abubakar Mai Bibbiyu cikin shirin tambaya da amsa.

  • 19 Min.
  Tambaya da Amsa - Alfanun shan nonon rakumi

  Tambaya da Amsa - Alfanun shan nonon rakumi

  A cikin shirin tambaya da amsa ,wasu daga cikin masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da alfanun shan nonon rakumi.

  Mickael Kuduson ya jiyo ta baki masana ,da suka duba wasu daga cikin tambayoyin ku masu sauraren RFI a cikin wannan shirin.

  • 19 Min.
  Tambaya da Amsa - Amsar tambaya kan alakar sanyin hunturu da karuwar masu tabin hankali

  Tambaya da Amsa - Amsar tambaya kan alakar sanyin hunturu da karuwar masu tabin hankali

  Shirin Tambaya da amsa a wannan makon tare da Michael Kuduson ya amsa muhimman tambayoyi ciki har da tambayar da ke neman karin bayani kan alakar yawaitar samun masu tabin hankali a lokacin hunturu.

  • 19 Min.
  Tambaya da Amsa - Aman wuta daga dutse cikin ruwa?

  Tambaya da Amsa - Aman wuta daga dutse cikin ruwa?

  A cikin shirin tambaya da Amsa, za ku ji ko a ina aka kwana dangane da wasu daga cikin matsalolli da suka jibanci kiwon lafiya,musaman shan suga daga dan Adam, wasu daga cikin masu saurare sun nemi ji ko mai ya sa ake samun aman wuta daga dutse cikin ruwa.

  Mickael Kuduson ya ji ta bakin masana a cikin shirin tambaya da Amsa.

  • 19 Min.

Top‑Podcasts in Nachrichten

Mehr von RFI - Radio France Internationale