24 episodes

A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.

Wasanni RFI Hausa

    • Sport

A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.

    Tarihin gasar Euro da kuma wainar da ake toya wa a gasar da ke gudana a Jamus

    Tarihin gasar Euro da kuma wainar da ake toya wa a gasar da ke gudana a Jamus

    Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan yadda gasar Turai wato Euro 2024 ke gudana a kasar Jamus. gasar Euro, wacce hukumar kula da kwallon kafar Turai ke shiryawa duk bayan shekaru 4. Shirin ya yayi waiwaye kan tarihin ita wannan gasa da kuma irin wainar da ake toyawa a gasar da yanzu haka ke gudana.

    • 10 min
    Fatanmu wasan Damben gargariya ya shiga wasannin Olympics - Dambe Warriors

    Fatanmu wasan Damben gargariya ya shiga wasannin Olympics - Dambe Warriors

    Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan ci gaban da wasan Damben Gargajiya ke samu a kasar Hausa. Akwai kungiyoyi da dama da a yanzu suka shiga cikin sabgar wasan dambe wanda kuma hakan ke kara mata tagomashi dama jawo ra’ayin wadanda da basa ciki shiga cikinta gadan-gaban. Dambe Warriors na daga cikin kungiyoyi da ke suka jima suna shirya wasan inda 'yan wasan ke samun albashi mai tsoka a mataki daban-daban.

    • 10 min
    Mahawara kan yadda kungiyar Madrid ta lashe kofin zakarun Turai

    Mahawara kan yadda kungiyar Madrid ta lashe kofin zakarun Turai

    Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon, ya maida hankali ne kan wasan karshe na gasar zakarun Turai wanda kungiyar Real Madrid ta lashe karo na 15 a tarihi, bayan doke Brussia Dortmund, abunda ya maida ita kungiyar data fi kowwacce nasarar dauke wannan kofi mafi girman dearaja a Turai.

    • 9 min
    Bitar yadda aka kammala kakar wasanni ta bana

    Bitar yadda aka kammala kakar wasanni ta bana

    Shirin a wannan mako shirin ya yi sharhi ne kan yadda aka kammala gasar La liga da wasan karshe na kofin FA da sauran abubuwan da suka faru a karshen wannan mako. Haka nan shirin ya yi tsokaci game da babban wasan da za a iya cewa ya rage a nahiyar Turai a wannan kaka wato wasan karshe na gasar Zakarun nahiyar da za ayi tsakanin Real Madrid da Borussia Dortmund.

    • 10 min
    Manchester City ta kafa tarihi bayan lashe kofin Firimiyar Ingila karo 4 a jere

    Manchester City ta kafa tarihi bayan lashe kofin Firimiyar Ingila karo 4 a jere

    Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya yi duba ne a kan yadda aka kammala gasar Firimiyar Ingila, musamman yadda kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta kafa sabon tarihin lashe gasar karo 4 a jere.

    • 10 min
    Har yanzu akwai rashin tabbas game samar da ingantaccen tsaro yayin gasar Olymics mai zuwa

    Har yanzu akwai rashin tabbas game samar da ingantaccen tsaro yayin gasar Olymics mai zuwa

    Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya dubi yadda ake tufka da warwarwa game da tsarin samar da cikakken tsaro yayin gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta Olympics da birnin Paris zai karbi bakunci.

    • 9 min

Top Podcasts In Sport

Linha Avançada
Antena3 - RTP
Bussin' With The Boys
Barstool Sports
Undr The Cosh
Undr The Cosh
NOS Formule 1-Podcast
NPO Radio 1 / NOS
Correspondentes Premier
ESPN Brasil
New In Chess Podcast
New In Chess