24 episodes

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.

Tarihin Afrika RFI Hausa

    • News

    Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14

    Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997.  Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.

    • 20 min
    Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14

    Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.

    Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.

    • 21 min
    Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 2/14

    Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 2/14

    Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.

    • 19 min
    Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 8/8

    Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.

    • 21 min
    Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 7/8

    Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 6/8

Top Podcasts In News

5:59
Seznam Zprávy
Vinohradská 12
Český rozhlas
Studio N
Deník N
Kecy a politika
Bohumil Pečinka, Petros Michopulos
Bruselský diktát
Hospodářské noviny
Šťastný podcast
Seznam Zprávy