100 episodes

Shirin Lafiya yana tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, Sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Talata da yamma.

Lafiya Jari ce RFI - Radio France Internationale

  • News

Shirin Lafiya yana tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, Sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Talata da yamma.

  Lafiya Jari ce - Kalubalen kula da lafiya a lokutan Hunturu

  Lafiya Jari ce - Kalubalen kula da lafiya a lokutan Hunturu

  Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna da kwararrun likitoci kan kalubalen kula da lafiyar jiki a lokutan sanyi ko iskar hunturu, musamman ta fuskar cutukan dake shafar hanyoyin numfashi.

  • 10 min
  Lafiya Jari ce - Ranar Yaki da Cutar Kansa ta Duniya

  Lafiya Jari ce - Ranar Yaki da Cutar Kansa ta Duniya

  Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya yi nazari ne kan yaki da cutar Kansa ko kuma Daji a daidai lokacin da aka gudanar da ranar yaki da Kansa ta Duniya.

  • 9 min
  Lafiya Jari ce - Karin bayani kan annobar murar mashako ta Coronavirus

  Lafiya Jari ce - Karin bayani kan annobar murar mashako ta Coronavirus

  Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon yayi nazari kan halin da ake ciki dangane da barkewar annobar murar mashako ta Coronavirus a China, wadda ta bazu zuwa wasu gwamman kasashe. Zalika shirin ya tattauna da kwararrun likitoci da suka yi cikakken bayani kan cutar.

  • 10 min
  Lafiya Jari ce - Kalubalen da mata masu ciki su ke fuskanta a Asibitocin Najeriya

  Lafiya Jari ce - Kalubalen da mata masu ciki su ke fuskanta a Asibitocin Najeriya

  Shirin lafiya Jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan yadda mata masu ciki ke fuskantar tsangwama a Asibotocin Najeriya. Ayi saurare Lafiya.

  • 9 min
  Lafiya Jari ce - Illar cutar Noma da kuma rigakafin kamuwa da ita 2

  Lafiya Jari ce - Illar cutar Noma da kuma rigakafin kamuwa da ita 2

  Shirin lafiya jari ce na wannan lokaci zai mayar da hankali kan matsalolin da suka shafi kiwon lafiya da hanyoyin kare kai daga kamuwa da cuttutuka masu barazana ga rayuwa a yau da kullum.

  Zainab Ibrahim ta duba wasu daga cikin matsaloli da suka jibanci kiwon lafiya a cikin wannan shiri.

  • 9 min
  Lafiya Jari ce - Masu fama da cutar Noma sun fara samun kulawa a Najeriya

  Lafiya Jari ce - Masu fama da cutar Noma sun fara samun kulawa a Najeriya

  Shirin Lafiya Jari ce tare da Zainab Ibrahim a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda masu fama da cutar Noma wadda ke farka wani bangare na fuskar mutum suka fara samun tagomashi a Najeriya.

  • 10 min

Top Podcasts In News

More by RFI - Radio France Internationale