Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare RFI Hausa
-
- News
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…
-
Ra'ayoyin masu saurare kan matakin IPOB na shiga tattaunawa da Najeriya
Jagoran IPOB da ke fafutukar kafa ƙasar Biafra a Najeriya Nnamdi Kanu, ya ce a shirye yake ya shiga tattaunawa da gwamnati domin kawo ƙarshen kai-da-kawon da ake yi da shi a gaban kotu.
-
Ra'ayoyi kan rikici tsakanin Nijar da Benin
Rikici tsakanin Nijar da Jamhuriyar Benin, ga alama zai iya ɗaukar dogon lokaci kafin a iya warware shi, saboda ko bayan rufe iyaka, Nijar ta rufe bututun da ke isar da ɗanyan mai zuwa Cotonou.
-
Ra'ayoyi kan samar wa da Afrika alluran rigakafin cututtuka
Gabanin taron da za a gudanar ranar Alhamis a birnin Paris don taimaka wa Afirka dangane da yadda za ta samar wa kanta da alluran rigakafin kariya daga wasu cututuka a wadace, tuni aka samu alƙawurran sama da Euro biliyan ɗaya daga ƙasashe da da kuma ƙungiyoyi daban daban a cewar fadar gwamnatin Faransa.
-
Ra'ayoyin Masu Saurare kan farashin raguna
Yayin da ya rage kwanaki kaɗan a gudanar da Sallar Idil-kabir wato sallar layya, yanzu haha hankulan mafi yawan jama’a sun karkata zuwa ga batun sayen ragunan layya.
Yaya farashin raguna da kuma sauran dabbobin da ake layya da su a kasashenku?
Shin ko yanayin da ku ke ciki a yau, zai ba ku damar yanka dabbar layya a wannan shekara? -
Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun yi watsi da sabon harajin da CBN ya bullo da shi
Ƙungiyar Ƙwadago da sauran kungiyoyin farar hula a Najeriya sun yi fatali da matakin gwamnati na baiwa bankuna umarnin fara cirar harajin kashi 0.5 wato rabin ɗaya kenan cikin 100, kan duk hada-hadar aika kudaden da ‘yan kasar ke yi ta intanet.
-
Kan gudun mowar Japan ga yankin Sahel wajen yaki da ta'addanci
Bayan kammala ziyarar kwanaki biyu da ministar harkokin wajen ƙasar ta kai a Najeriya, gwamnatin Japan ta ce za ta bayar da gudun mowa domin yaƙi da ayyukan ta’addanci a yankin Sahel.