Hausaland Hausaland
-
- News
Rahotanni na musamman da labarai masu sosa zuciya da harshen Hausa daga ƙasar Hausa domin Hausawa.
-
Matan Kantche Kashi na 2
Labarin matan Kantche na jihar Damagaram da ke tafiya yawan ci-rani zuwa kasashen Afirka domin matsin tattalin arziki.
-
-
-
Adarawan Tahoua Final Episode
Kashi na goma sha hudu na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
-
BBC_Raayi Riga 2021-09-03
Shirin Ra'ayi Riga, Kowa Da Irin Tasa da yake zuwa kowane mako da karfe 8:30 agogon Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi.
A wannan makon an duba batun matsalar rashin tsaro ne a yankin arewa maso yamma na Najeriya inda wasu gwamnonin jihohi su ka kafa wasu dokoki da su ka ce za sudakile matsalolin satar mutane da daliban makaranta da ya zama tamkar ruwan dare gama duniya. -
14 - Adarawan Tahoua
Kashi na goma sha hudu na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!