2 hrs 33 min

19 | FINA-FINAN HAUSA A MIZANI | ALI RABI'U ALI (DADDY) | RUMFAR AFRICA PODCAST RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa

    • Islam

SHIRIN YA TATTAUNA BATUN SHIRYA FINA-FINAN HAUSA, MATSALAR JAGORANCI, INGANTA AIKI, JARUMAI MASU TAKA RAWA A FINA-FINAI, JARUMAI DA SHIGA SIYASA, INGANCI DA KARFIN TASIRIN LABARI, KARFIN FADA AJI NA HUKAMAR TACE FINA-FINAI HAUSA, SHAWARWARIN JARUMIN GA ABOKAN AIKIN SA, DAMA WASU BATUTUWA DA AKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN, TARE BAKON SHIRIN: ALI RABI’U ALI (DADDY) JARUMI, MAI DAUKAR NAUYI A MASANA’ANTAR SHIRYA FINA-FINAI TA KANNYWOOD, TARE DA NI MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI.#hausa #podcast #kannywood