2 hrs 48 min

27 | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA | RUMFAR AFRICA PODCAST RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa

    • Islam

"USLUBI A DA’AWA YANA DA MAHIMMANCI A WAJAN GYARA DA ISAR DA SAƘO",

DR. JABIR SANI MAIHULA (MALAMIN ADDINI, KWAMISHINAN ADDINI A JAHAR SOKOTO) BABBAN
BAKONMU NA WANNAN MAKON A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA.

MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMACI GA MALAMAI MATASA A BANGARORI DA DAMA MUSAMMAN
BANGAREN NEMAN ILIMI, KARANTARWA, DA'AWA DA KUMA SANIN HALAYYAR MUTANE DA IYA
MU'AMALA DA SU, MUN TAƁO ZANGON KARATUNSA A ƘASAR INGILA INDA YA HAƊU DA
MUTANE MABANBANTA JINSI, ADDINI, YARE, ƘASA, DA KUMA LAUNI, WANNAN ZANGON CIKE YAKE DA LABARAI MASU BAN MAMAKI, TAUSAYI, DARIYA, DA KUMA
DARUSSA MASU YAWA.