3 hrs 4 min

28 | TASKAR MNI | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI) | RUMFAR AFRICA PODCAST RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa

    • Islam

"TASKAR MNI"Prof. Mansur Ibrahim Sokoto (MNI) Babban bakonmu na wannan makon a cikin shirin Rumfar Africa Podcast Hausa.Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci ga Malamai, Ɗaliban ilimi Matasa, Mahukunta, Jagorori da kuma Al'umma baki ɗaya, haka mun tattauna bututuwa kamar haka:-- Me ake nufi da MNI? - Zangon karatunsa a Sudan da Madina.- Gwagwarmayarsa da 'Yan shi'a, - Mahimmacin Minbarin Juma'a ga Al'umma.- Mahimmacin majalisin karantarwa.- Gadadda Ililmi ga matsa masu tasowa.- Alakar Malamai da 'Yan Siyasa da shiga Siyasa. - Mahimmacin rubuce-rubuce ga Malamai.- Jan hankali ga masu Mulki da waɗan ake mulka, da wasu batutuwa da dama da suka shafi rayuwarmu ta yau da kullum.#podcast #nigerian #sokoto #mansursokoto #Hausa #adplushausa