29 min

Abubuwan Da Aka Haramta Wa Mai Aikin Hajji Daga Laraba

    • News Commentary

Yau Laraba rukunin farko na maniyyata Hajjin bana daga Najeriya za su tashi zuwa kasa mai tsarkiDuk da matsin tattalin arziki da ake ciki a kasar nan, akalla mutum sama da 50,000 ne ake sa ran za su sauke faralin daga Najeriya. Shin wane abu maniyyatan ya kamata su maida hankali a kai?NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Masu Gidajen Haya Suke Tsuga KudiDAGA LARABA: Dalilan Da Za A Hana ’yan kasa da shekara 18 shiga jami’aShirin Daga Laraba na wannan mako yana dauke da amsohin wadannan bayanai game ...