24 episodes

Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.

Mu Zagaya Duniya RFI Hausa

    • News

Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.

    Muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya gabata

    Muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya gabata

    Masu sauraro daga sashin Hausa na RFI cikin shirin Mu Zagaya Duniya da saba zabo wasu daga cikin muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya gabata, domin bitarsu.

    A ranar Larabar da ta gabata al'ummar Musulmin Najeriya suka bi sahun takwarorinsu na duniya wajen gudanar da Sallar Idi Karama, wadda aka saba gudanarwa bayan kammala azumin watan Ramadan.

    • 20 min
    Karin kudin wutar lantarki ya fusata 'yan Najeriya

    Karin kudin wutar lantarki ya fusata 'yan Najeriya

    Shirin Mu zagaya duniya na wannan mako ya duba batun karin kudin wutar lantarki a Najeriya, halin da ake ciki a Gabas ta tsakiya da kuma rikicin siyasar Togo.

    • 19 min
    Bitar labaran mako: Yadda aka ceto daliban Kuriga a Kadunan Najeriya

    Bitar labaran mako: Yadda aka ceto daliban Kuriga a Kadunan Najeriya

    Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Rukayya Abba Kabara ya yi bitan wasu daga cikin labaran da suka fi daukar hankali a makon da ya wuce ciki har da labarin yadda gwamnatin Najeriya ta ceto daliban Kuriga da ke Jihar Kaduna tare da sada su da iyalan su.

    • 19 min
    Dubi akan matakin gwamnatin mulkin sojin Nijar na katse huldar aiki da dakarun Amurka

    Dubi akan matakin gwamnatin mulkin sojin Nijar na katse huldar aiki da dakarun Amurka

    Daga cikin muhimman batutuwan da shirin ya waiwaya a wannan makon akwai matakin Gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar na kawo karshen yarjejeniyar tsaro da ke tsakanin kasar da Amurka.

    • 19 min
    Matakin Najeriya na bude iyakokin da ta rufe tsakaninta da Jamhutiyar Nijar

    Matakin Najeriya na bude iyakokin da ta rufe tsakaninta da Jamhutiyar Nijar

    Daga cikin labarun da shirin ya kunsa a wannan makon, akwai matakin da Najeriya ta dauka na bude iyakokin da ta rufe tsakaninta da Jamhutiyar Nijar, tare da janye baki dayan takunkuman da ta kakaba mata.

    Gwamnatin Birtaniya ta ce a shirye take ta baiwa ‘yan dubban ‘yan Rwanda da ke neman mafaka fam dubu uku kowannensu, to amma fa a bisa sharadin za su amince a mayar da su gida daga kasar ta Birtaniya

    • 19 min
    Wasu daga cikin muhimman labarun da suka wakana a makon da ya gabata

    Wasu daga cikin muhimman labarun da suka wakana a makon da ya gabata

    Za a ji yadda aka sake zabar sabuwar ranar gudanar da zaben shugabancin kasar Senegal,Al’ummar Sudan ta Kudu sun tsallake rijiya da baya, domin kuwa aniyar wani sabon mugu da ya bayyana ce ta watse bayanda ya yi kokarin shirya juyin mulki a kasar, duk da cewar har yanzu basu gama murmurewa daga  kazamin yakin basasar da ya tagayyara su ba, wato dai ana kukan targade karaya kuma na neman kunno kai. 

    • 20 min

Top Podcasts In @@categoryName@@

Kida, Al'adu da Fina-Finai
RFI Hausa
Wasanni
RFI Hausa
Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Tarihin Afrika
RFI Hausa
Ilimi Hasken Rayuwa
RFI Hausa
Dandalin Fasahar Fina-finai
RFI Hausa