10 episodes

Shirin yakan diba kasuwancida tattalin arizikin kasashen duniya ya ke ciki. Shirin yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.

RFI - Kasuwanci RFI Hausa

  • Podcasts

Shirin yakan diba kasuwancida tattalin arizikin kasashen duniya ya ke ciki. Shirin yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.

  Shirin gwamnatin Zamfara na kafa asusun zinari na cike da rudani - 21/10/2020

  Shirin gwamnatin Zamfara na kafa asusun zinari na cike da rudani - 21/10/2020

  Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya daura kan shirin makon jiya, inda muka duba kalubalen dake tattare da matakin gwamnatin jihar Zamfara na kafa taskar adana Zinari.

  Zamfara na shirin kafa asusun zinari don gina jihar - 14/10/2020

  Zamfara na shirin kafa asusun zinari don gina jihar - 14/10/2020

  Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne game da shirin gwamnatin jihar Zamfara da ke Najeriya na kafa wani asusun adana zinari domin gina jihar ta fannoni da ...

  Yadda mai karamin karfi zai yi aikin hajji cikin sauki - 07/10/2020

  Yadda mai karamin karfi zai yi aikin hajji cikin sauki - 07/10/2020

  Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole ya yi nazari ne kan wani sabon tsari da Hukumar Alhazan Najeriya ta bullo da shi tare da hadin guiwar Bankin Musulunci na Ja'iz domin bai wa marasa karfi damar tara ...

  Gwamantin Nijar ta fara raba kudaden tallafin cutar korona - 30/09/2020

  Gwamantin Nijar ta fara raba kudaden tallafin cutar korona - 30/09/2020

  Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zangone a jamhuriyar Nijar, inda gwamnatin kasar ta fara rabawa masu karamin karfi tallafi na musamman domin rage kaifin talauci da bullar annobar korona ta jefasu ciki, sakamakon yadda kanana da matsakaitun sana’o’i suka durkushe.

  Sabuwar Doya ta kawo saukin farashin kayan abinci a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya - 23/09/2020

  Sabuwar Doya ta kawo saukin farashin kayan abinci a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya - 23/09/2020

  Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba yadda sabon Doya ya kawo saukin farashin kayayyakin abinci a jihar Adamawa dake Arewa Maso Gabashin Najeriya.

  Hukumomin Najeriya sun taimaka wa kanana da matsakaitan sana'o'i da suka durkushe dalilin COVID 19 - 16/09/2020

  Hukumomin Najeriya sun taimaka wa kanana da matsakaitan sana'o'i da suka durkushe dalilin COVID 19 - 16/09/2020

  A cikin shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole', Ahmed Abba ya duba irin tallafin da hukumomin Najeriya suka baiwa kanana da matsakaitan sana'o'i da suka durkushe dalilin annobar COVID 19, da kuma yadda kwararru ke kallon shirin na gwamnati.

Top Podcasts In Podcasts

More by RFI Hausa