Shirin Al’adun mu na gado na wannan makon ya mayar da hankali ne ga bukuwan sabuwwar shekara na ƴan ƙasar China, bukukuwan da aka gudanar a sassa daban daban na duniyar. A Najeriya, ƴan China ba su yi ƙasa a gwiwa ba wajen gudanar da wannan biki a biranen Abuja da kuma Lagas, wanda ya samu halarta jama’a baki daga ciki da waje.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.........
정보
- 프로그램
- 채널
- 주기주 2회 업데이트
- 발행일2025년 1월 28일 오전 11:06 UTC
- 길이10분
- 등급전체 연령 사용가