23 episodes

Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam.  Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.

Al'adun Gargajiya RFI Hausa

  • News

Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam.  Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.

  Al'adun Gargajiya - Yadda sana'ar wanzanci ke neman shudewa

  Al'adun Gargajiya - Yadda sana'ar wanzanci ke neman shudewa

  Shirin 'Al'adunmu Na Gado' tare da Rukayya Abba Kabara ya yi dubi ne da yadda al'adar wanzanci ke neman shudewa a kasar Hausa saboda bullar masu askin zamani.

  • 10 min
  Al'adun Gargajiya - Yadda 'yan damben gargajiya ke amfani da sihiri

  Al'adun Gargajiya - Yadda 'yan damben gargajiya ke amfani da sihiri

  Shirin Al'adunmu na Gargajiya na wannan makon tare da Rukayya Abba Kabara ya tattauna ne game da sihiri ko kuma siddabaru tsakanin 'yan damben gargajiya.

  • 10 min
  Al'adun Gargajiya - Yadda aka yi bikin ranar Hausa ta duniya

  Al'adun Gargajiya - Yadda aka yi bikin ranar Hausa ta duniya

  Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon ya tattauna ne kan bikin da aka gudanar kan ranar Hausa ta duniya a kasashen Najeriya da Chadi.

  • 10 min
  Al'adun Gargajiya - Bikin bayar da Sandar girma ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero

  Al'adun Gargajiya - Bikin bayar da Sandar girma ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero

  Shirin Al'adunmu na Gado tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda bayar da sandar girma ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero. 

  • 10 min
  Al'adun Gargajiya - Yadda bikin ranar Hausa ta duniya ya samo asali

  Al'adun Gargajiya - Yadda bikin ranar Hausa ta duniya ya samo asali

  Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne game da bikin ranar Hausa ta duniya wanda kasashen Afrika akalla 50 za su gudanar a cikin wannan wata na Agusta. A cikin shirin za ku ji yadda wannan rana ta samo asali.

  • 11 min
  Al'adun Gargajiya - Taron karrama marubuci dan Najeriya a ofishin jakadancin Faransa

  Al'adun Gargajiya - Taron karrama marubuci dan Najeriya a ofishin jakadancin Faransa

  Shirin 'A'adunmu Na Gado' a wannan makon ya kawo liyafar karrama wani dan Najeriya, marubuci, Abubakar Adam Ibrahim da ofishin jakadancin Faransa ya yi a birnin Abuja na Najeriya.

  • 10 min

Top Podcasts In News

More by RFI Hausa