Gwamantin tarayya Najeriya ta kaddamar da shirin noman rani da na damina a jihar Cross River

A cikin shirin wannan makon, zamu ji cewa a karon farko, gwamantin tarayya Najeriya ta kaddamar da shirin noman rani da na damina a jihar Cross River a ƙoƙarin da ta ke yi na haɓɓaka noma don samar da isasshen abinci, kuma ministan noma da samar da abinci Abubakar Kyari ne ya kaddamar da shirin noman rani na farko a madadin gwamnatin tarayya a wannan jiha da ke kudu maso kudancin ƙasar.
信息
- 节目
- 频道
- 频率一周一更
- 发布时间2024年12月7日 UTC 18:54
- 长度20 分钟
- 分级儿童适宜