15 min

Shirin da matasan Najeriya ke yi wa zaben 2023 Najeriya a Yau

    • News Commentary

A yayin da zaben 2023 ke kara karatowa, hankalin duniya ya fara dawowa Najeriya. lura da irin adadin 'yan kasar da kuma zaman ta giwar Afirika. 

Masu hikima na cewa matasa ne kashin bayan al’umma, shakka babu, ko wane irin tanadi matasan ke yi wa wannan zabe da zai baiwa sabbin shugabanni damar mulkarsu har na tsawon shekara hudu?

Wannan shine batun da shirin namu na wannan lokaci ya mayarda hankali akai. 