Gina Bashir manomiya ce mai shekaru 46 daga Askira Uba a jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya. A lokacin da rikicin Boko Haram ya kai kololuwa, tana zaune a Benisheik, wani karamin gari a Borno, tare da mijinta da ‘ya’yanta shida.
A lokacin wannan rikici, ta rasa dan’uwanta, dan dan’uwanta, da wasu ‘yan uwa shida.
A cikin wannan bidiyo, mun tattauna game da yadda ta tsira da kuma burinta ga ‘ya’yanta.
Information
- Show
- FrequencyUpdated Weekly
- PublishedMarch 8, 2026 at 9:36 AM UTC
- Length7 min
- Season1
- Episode125
- RatingClean
