59 min

BBC_Raayi Riga 2021-09-03 Hausaland

    • Daily News

Shirin Ra'ayi Riga, Kowa Da Irin Tasa da yake zuwa kowane mako da karfe 8:30 agogon Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi.

A wannan makon an duba batun matsalar rashin tsaro ne a yankin arewa maso yamma na Najeriya inda wasu gwamnonin jihohi su ka kafa wasu dokoki da su ka ce za sudakile matsalolin satar mutane da daliban makaranta da ya zama tamkar ruwan dare gama duniya.