![](/assets/artwork/1x1-42817eea7ade52607a760cbee00d1495.gif)
10 min

Manchester City ta kafa tarihi bayan lashe kofin Firimiyar Ingila karo 4 a jere Wasanni
-
- Sport
Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya yi duba ne a kan yadda aka kammala gasar Firimiyar Ingila, musamman yadda kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta kafa sabon tarihin lashe gasar karo 4 a jere.