Concept Media Ibrahim Salisu nasir
-
- Bildung
Tashache da zatake yada bayanai chikin harshen harshen hausa da turanchi. A kokarinta na wayarda kan matasa musanman ta basu karfin gwiwa wajen gudanaeda rayuwaesu. Hallau kuma da nishadantar dasu a ilimanche.....
-
-
Labarina episode 1
Labarina shirine da akayi aiki da basira wajen rubutashi kana kuma da karantashi... Domin Karin bayani +2348142187835
-
Labarina (taken lamba)...
Labarina shirine dazaike zuwar muku ta karkashin wannan kafa (concept-media podcast)...
-
Labarina jingle...
Labarina shirine dazaike zuwar muku ta karkashin wannan kafa mai albarka ta Concept media. Inda. Labarin zai nishadantar daku kana kuma na fadakar daku.... Hallau kuma Shirin zaike zuwar muku a duk ranar litinin da misalin karfe 8 da dare....
-