20 épisodes

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

Tambaya da Amsa RFI Hausa

  • Actualités

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

  Tambaya da Amsa - Aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, wato Chief of Staff?

  Tambaya da Amsa - Aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, wato Chief of Staff?

  Shirin Tambaya da Amsa na amsa tambayoyi daga masu sauraranmu kan batutuwa da suka shige musu duhu, suke kuma neman karin haske a kai daga nan sashen hausa na Rediyo Faransa Rfi.

  Za mu soma shirin da wannan tambaya menene ainihin aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, wato Chief of Staff? Shin wannan mukamin yana cikin kundin tsarin mulki, wato ko chief of staff a fadar shugaban kasa ko gwamna? Yana da hurumin wakiltar shugaban kasa ko wani minista a wata kasa? Kamar wadanne ma'aikatan ne a karkashinsa?

  • 19 min
  Tambaya da Amsa - Karin bayani kan rarar man fetur da kuma yadda ake samunta

  Tambaya da Amsa - Karin bayani kan rarar man fetur da kuma yadda ake samunta

  Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya tattauna da Farfesa Bala Suleiman Dalhat kan abinda ake nufi da rarar man fetur da kuma yadda kasashe masu arzikin mai ke samun rarar. Shirin ya kuma amsa karin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu.

  • 19 min
  Tambaya da Amsa - Menene Tsibbu ?

  Tambaya da Amsa - Menene Tsibbu ?

  Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da neman karin sani akan ma'anar Tsibbu da illolinsa.

  • 19 min
  Tambaya da Amsa - Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayoyin masu sauraro da dama a wannan mako, masamman tambaya kan Fasahar 5G mai inganta damar amfani da Intanet

  Tambaya da Amsa - Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayoyin masu sauraro da dama a wannan mako, masamman tambaya kan Fasahar 5G mai inganta damar amfani da Intanet

  Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayoyin masu sauraro da dama a wannan mako, masamman tambaya kan Fasahar 5G mai inganta damar amfani da Intanet da karfin sadarwa.

  • 19 min
  Tambaya da Amsa - Ma'anar G5 da yankin Sahel

  Tambaya da Amsa - Ma'anar G5 da yankin Sahel

  Masu sauraren Rfi Hausa ,sun nemi a basu karin haske dangane da Yankin G5 Sahel wane yanki ake kira Sahel shin kasashe nawa ne a cikin wannan yankin kuma a ina ya samo wannan suna? Mickael Kuduson a cikin shirin tambaya da amsa ya jiyo ta bakin masana dangane da wadana tambayoyi daga masu saurare a cikin shirin tambaya da Amsa daga nan sashen hausa na Rfi.

  • 20 min
  Tambaya da Amsa - Tarihin Shahararren Mawakin nan Abubakar Mai Bibbiyu

  Tambaya da Amsa - Tarihin Shahararren Mawakin nan Abubakar Mai Bibbiyu

  Gambo Damagaram da Wari Malam Bare Barezuwa da Bamaini Hannami Mormotuwa duka Jamhuriya Nijar. Tarihin Shararran Mawakin nan Abubakar Mai Bibbiyu suke nema,Mickael Kuduson ya duba tambaya ,ga kuma hirar da ya samu da Abubakar Mai Bibbiyu cikin shirin tambaya da amsa.

  • 19 min

Classement des podcasts dans Actualités

Plus par RFI Hausa