22 min

Yadda Sabbin Ma'aurata Ke Morewa A Ramadan Daga Laraba

    • News Commentary

A watan Ramadan sabbin ma'aurata na alfahari da azuminsu na farko a gidan aure.Shin mene ne abin da yake kayatar da gidan aure musamman a wannan lokaci na Ramadan? Ya ya kamata ma'aurata su kasance?Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna yadda ma'aurata ke samun tabarruki da falala a yanayinsu na farko.