RINZAMRUDE MURYAR CETO Wakayi Iliya
-
- Religie en spiritualiteit
Rinzamrude Muryar Ceto is a Hausa Christian program the brings the Gospel of Salvation and edification to the Christian community. Send the podcast to any hausa speaking friend and he will be glad you did.
-
-
-
Allah yana da manufa mai kyau ga iyali shi yasa ya kafa iyali da kansa.
Da saura bayan wanan
-
RIBAR AIKI TARE DA ALLAH
Idan har kun yarda Allah ya more ku wajen gabatar da kansa ga duniya, to! Hakika akwai babbar riba.
-
ZABEN ALLAH BA IRIN TA MUTUM BANE
Duk zagin duniyan nan da za a yi akan ku, ba zai hana Allah yin abin al'ajibi akan ku ba. Ai zaben Allah daban take da na mutum
-
BABBAR DAIDAITUWA DA ALLAH
Bashi iyuwa mutum biyu suyi tafiya ba tare da yardan juna ba. Haka take, ba zaku iya aiki da Allah in ba tare da daidaituwa da nufinsa ba.