![](/assets/artwork/1x1-42817eea7ade52607a760cbee00d1495.gif)
10 min

Bitar yadda aka kammala kakar wasanni ta bana Wasanni
-
- Sport
Shirin a wannan mako shirin ya yi sharhi ne kan yadda aka kammala gasar La liga da wasan karshe na kofin FA da sauran abubuwan da suka faru a karshen wannan mako. Haka nan shirin ya yi tsokaci game da babban wasan da za a iya cewa ya rage a nahiyar Turai a wannan kaka wato wasan karshe na gasar Zakarun nahiyar da za ayi tsakanin Real Madrid da Borussia Dortmund.