24 episodes

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).

Muhallinka Rayuwarka RFI Hausa

    • News

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).

    An fara samun ci gaba a noman cocoa a Taraba

    An fara samun ci gaba a noman cocoa a Taraba

    ‘Muhallinka Rayuwarka, shiri ne da ke kawo batutuwan da suka suka shafi muhalli, noma da kiwo, matsalolinsu da kuma masalaha. Duk mako ya ke zuwa muku a wannan tashaa a kuma daidai wannan lokaci, abokinku ne, Michael Kuduson ke muku maraba lale da sauraro.

    Yau Shirin namu zai mayar da hankali ne a kan noman koko a tarayyan najeriya.

    • 19 min
    A duk shekara Nijar na asarar Eka ko kadadar noma dubu dari sakamakon zaizayewar Ƙasa

    A duk shekara Nijar na asarar Eka ko kadadar noma dubu dari sakamakon zaizayewar Ƙasa

    ‘Muhallinka Rayuwarka’ shiri ne da zai leka Jamhuriyar Nijar, inda wani rahoton ma’aikatar kididdiga ke cewa a duk shekara kasar na asarar Eka ko kadadar noma dubu dari sakamakon zaizayewar Ƙasa da gusowar hamada. Lamarin da ya zama babban koma baya ga ayyukan wadata kasa abinci. Wata   matsalar ita ce ta sallacewar kasa da komawarta hako da ba a iya noma a kai.

    • 20 min
    Nigeria daya daga cikin kasashe masu noman auguda a nahiyar Afrika da duniya

    Nigeria daya daga cikin kasashe masu noman auguda a nahiyar Afrika da duniya

    Shirin a wannan mako zai ba da hankali ne akan noman auduga,

    a shekarun baya, Nigeria ta kasance daya daga cikin kasashe masu tinkaho da noman auguda a nahiyar Afrika da duniya baki daya.

    Sai dai hankalin mahukuntan kasar ya koma ga bangaren man petur bayanda Allah ya albarkaci kasar da mai.

    Jihohin da suka yi fice a noman auduga a kasar, sun hada da Zamfara, Katsina, Kano, Adamawa, Bauchi da kuma Gombe.

    • 17 min
    Matsalar yoyon iskar gas yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha yankin Delta

    Matsalar yoyon iskar gas yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha yankin Delta

    Shirin na wannan mako zai yi dubi ne akan  yadda al'ummar karamar hukumar Obagi na jihar RIVERS dake yankin NIGER DELTA tarayyar Najeriya suke fama da matsalar yoyon iskar gas sanadiyar fashewar bututun da aka samu tun a watan Yunin shekarar 2023  wanda yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha, wanda ya sa al'ummar ke kamuwa da cutar amai da gudawa  har zuwa wannan lokaci.

    • 19 min
    Matakan da gwamnatin Najeriya ke dauka don magance matsalar tsuntsaye a gonaki

    Matakan da gwamnatin Najeriya ke dauka don magance matsalar tsuntsaye a gonaki

    Shirin 'Muhalli' na wannan makon tare da Nasiru Sani ya mayar da hankali ne kan tu’annatin da wasu nau'in tsuntsaye  da ake kira jan-baki ke yi wa gonaki a Najeriya tare da kokarin da gwamnati ke yi domin shawo kan lamarin.

    • 19 min
    Yadda tsananin zafi ya ci karo da lokacin azumin watan Ramadana

    Yadda tsananin zafi ya ci karo da lokacin azumin watan Ramadana

    Shirin a wannan mako zai ba da hankali ne akan tsananin zafin da ake fama da shi a wasu yankuna na Nahiyar Afirka,  a wannan shekarar ya tsananta inda a wasu sassa na tarayyar Najeriya lamarin ya dan wuce misali.

    Jihar Sokoto da ke Arewacin Najeriya, jiha ce da tun asali aka sani da tsanantar kowane juyin yanayi na Zafi ko na Sanyin Hunturu ko ma na yawan saukar Ruwan sama.

    Sai a latsa alamar sauti domin sauraron shirin.

    • 20 min

Top Podcasts In News

Global News Podcast
BBC World Service
Australian Politics
The Guardian
Bridging Philly
Audacy
ABC News Daily
ABC
Next Man Up
NextManUpPodcast
Le Debrief avec Paola Audrey
Le Debrief

More by RFI Hausa

Tarihin Afrika
RFI Hausa
Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Wasanni
RFI Hausa
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
RFI Hausa
Mu Zagaya Duniya
RFI Hausa
Lafiya Jari ce
RFI Hausa