19 min

Matsalar yoyon iskar gas yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha yankin Delta Muhallinka Rayuwarka

    • News

Shirin na wannan mako zai yi dubi ne akan  yadda al'ummar karamar hukumar Obagi na jihar RIVERS dake yankin NIGER DELTA tarayyar Najeriya suke fama da matsalar yoyon iskar gas sanadiyar fashewar bututun da aka samu tun a watan Yunin shekarar 2023  wanda yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha, wanda ya sa al'ummar ke kamuwa da cutar amai da gudawa  har zuwa wannan lokaci.

Top Podcasts In News

Global News Podcast
BBC World Service
ABC News Daily
ABC
PM
ABC News
Australian Politics
The Guardian
Pod Save the World
Crooked Media
Bridging Philly
Audacy

More by RFI Hausa

Tarihin Afrika
RFI Hausa
Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Wasanni
RFI Hausa
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
RFI Hausa
Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Mu Zagaya Duniya
RFI Hausa