20 min

Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14 Tarihin Afrika

    • News

Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997.  Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.

Top Podcasts In News

Trend Topic
Podbee Media
Global News Podcast
BBC World Service
Aposto Altı Otuz
Aposto Radyo
Mesele Ekonomi
Mesele Ekonomi
Yeni Haller
Wand Media Network
The Daily
The New York Times