13 min

Abin Da Ya Sa Masu Zaman Waƙafi Ke Shafe Shekaru Ba Hukunci Najeriya a Yau

    • News Commentary

Rayuwa ta kan sauya a duk lokacin da mutumin da ke zaman waƙafi a gidan kaso ya shafe dogon lokaci babu hukunci amma daga bisani aka sake shi.

Akwai dubban mutane da ke jiran yanke hukunci a kotuna da kuma waɗanda basu san makomar su ba.

To amma me ya sa ake samun  wannan tsaiko? Abin da shirin Najeriya na yau ya duba kenan.