RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa ADPlusHausa | Podcast
-
- Religion & Spirituality
-
Sashen podcast na Afrika 🎙
Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
-
30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI (2) | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | RUMFAR AFRICA PODCAST
"TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI A NOMA" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS). -
18 | RITAYA BATA TABA RAZANA NI BA, SABODA DALILAI... | RUMFAR AFRICA PODCAST
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN RITAYA
DAGA AIKI, MAHAMMINCIN SHIRI KAFIN LOKACIN YAZO, LOKACIN DA YA DACE MUTUM YA YI
RITAYA, MAHIMMACIN SAN’A GA MA’AIKACI DON RAGE DOGARO DA ALNASHI, SANNAN BAKON
YA YI BAYANIN YADDA YA KAMATA RAYUWA TA KASANCE BAYAN RITAYA.
BAKON SHIRIN: PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA, MALAMI A
JAMI’AR BUKI, KANO NAJERIYA, TARE DA NI NAKU DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI
MAI GABATARWA.
00:00 SHINFIDA
01:18 BUDE SHIRIN
05:48 KUDI DA ARZIKI
09:38 ME AKE NUFI DA RITAYA?
13:27 HANYOYIN SAMUN KARIN ALBASHI
15:58 MAFI YAWAN MA’AIKATA DA ABASHI SUKE FARA
AIKI
17:12 DUBARUN BUNKASA ALBASHI
21:32 MA’AIKATU MASU ZAMAN KASU DA MA’AIKACI
26:27 MA’AIKATAN GWAMNATI DA KUDIN FENSHO
31:04 DABARUN JUYA ALBASHI DON BUNKASA SHI
37:11 HADA AIKI BIYU GA MA’AIKACI DON RAGE
YAWAN CIN BASHI
41:35 MAHIMMANCIN KOYAWA IYALI SANA’A GA MA’AIKACI
42:46 FARGABAR ZUWAN RITAYA GA MA’AIKATA
44:58 SHIN MA’AIKACI A MATSAYIN BAWA YAKE?
48:44 RASHIN ALBASHI MAI KYAU, SHI KE KAWO
RASHIN GASKIYA
53:40 BIYAN BASHI KO AMFANI DA ALBASHI TA
HANYAR SARRAFA SHI
01:00:47 SHAWAR GA MA’AIKATAN KAMFANI MASU ZAMAN
KAN SU
01:06:39 MATSAYIN FENSHO GA MA’AIKICI
01:09:16 MATSAYIN MA’AIKACIN DA YA RASU
01:10:29 KAR KA JIRA KUDIN RITAYA DON FARA
KASUWANCI
01:12:05 TSARI MAFI KYAU DON INGANTA RAYUWAR MA’AIKACI
01:15:43 RAYUWA BAYAN RITAYA
01:20:16 MATSALAR RASHIN BAYAR DA KUDIN FENSHO
CIKIN LOKACI
01:22:42 BABBAR SHAWAR GA MA’IKATA
01:25:55 RUFE SHIRIN -
19 | FINA-FINAN HAUSA A MIZANI | ALI RABI'U ALI (DADDY) | RUMFAR AFRICA PODCAST
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN SHIRYA FINA-FINAN HAUSA, MATSALAR JAGORANCI, INGANTA AIKI, JARUMAI MASU TAKA RAWA A FINA-FINAI, JARUMAI DA SHIGA SIYASA, INGANCI DA KARFIN TASIRIN LABARI, KARFIN FADA AJI NA HUKAMAR TACE FINA-FINAI HAUSA, SHAWARWARIN JARUMIN GA ABOKAN AIKIN SA, DAMA WASU BATUTUWA DA AKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN, TARE BAKON SHIRIN: ALI RABI’U ALI (DADDY) JARUMI, MAI DAUKAR NAUYI A MASANA’ANTAR SHIRYA FINA-FINAI TA KANNYWOOD, TARE DA NI MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI.#hausa #podcast #kannywood
-
29 | ABIN DA NAYI A NOMA NA SAMU KUƊI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | RUMFAR AFRICA PODCAST
"Abin da nayi a Noma, Na samu Kuɗi" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS). -
28 | TASKAR MNI | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI) | RUMFAR AFRICA PODCAST
"TASKAR MNI"Prof. Mansur Ibrahim Sokoto (MNI) Babban bakonmu na wannan makon a cikin shirin Rumfar Africa Podcast Hausa.Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci ga Malamai, Ɗaliban ilimi Matasa, Mahukunta, Jagorori da kuma Al'umma baki ɗaya, haka mun tattauna bututuwa kamar haka:-- Me ake nufi da MNI? - Zangon karatunsa a Sudan da Madina.- Gwagwarmayarsa da 'Yan shi'a, - Mahimmacin Minbarin Juma'a ga Al'umma.- Mahimmacin majalisin karantarwa.- Gadadda Ililmi ga matsa masu tasowa.- Alakar Malamai da 'Yan Siyasa da shiga Siyasa. - Mahimmacin rubuce-rubuce ga Malamai.- Jan hankali ga masu Mulki da waɗan ake mulka, da wasu batutuwa da dama da suka shafi rayuwarmu ta yau da kullum.#podcast #nigerian #sokoto #mansursokoto #Hausa #adplushausa
-
27 | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA | RUMFAR AFRICA PODCAST
"USLUBI A DA’AWA YANA DA MAHIMMANCI A WAJAN GYARA DA ISAR DA SAƘO",
DR. JABIR SANI MAIHULA (MALAMIN ADDINI, KWAMISHINAN ADDINI A JAHAR SOKOTO) BABBAN
BAKONMU NA WANNAN MAKON A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA.
MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMACI GA MALAMAI MATASA A BANGARORI DA DAMA MUSAMMAN
BANGAREN NEMAN ILIMI, KARANTARWA, DA'AWA DA KUMA SANIN HALAYYAR MUTANE DA IYA
MU'AMALA DA SU, MUN TAƁO ZANGON KARATUNSA A ƘASAR INGILA INDA YA HAƊU DA
MUTANE MABANBANTA JINSI, ADDINI, YARE, ƘASA, DA KUMA LAUNI, WANNAN ZANGON CIKE YAKE DA LABARAI MASU BAN MAMAKI, TAUSAYI, DARIYA, DA KUMA
DARUSSA MASU YAWA.