14 min

Da Gaske Haƙa Rijiyoyin Burtsatse Na Haifar Da Matsala A Anguwanni‪?‬ Najeriya a Yau

    • News Commentary

Ana cikin matsanancin karancin ruwa a yankuna daban-daban a Najeriya.Lamarin ya sa a 'yan shekarun mutane ke ta kokarin samar da rijiyoyin burtsatse wato 'Borehole' a turance. Sai dai a cewar masana yawanci yanzu rijiyyoyi na kafewa da kuma haifar da zaizayar kasa.Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ko haƙa bohol-bohol zai iya haifar da matsala ga muhalli da kuma al'umma a anguwanni?