14 min

Matakan Da Za Ku Kare Lafiyar Ku A Lokacin Sanyi Najeriya a Yau

    • News Commentary

Da zarar an shiga lokacin sanyi, a kan samu cututtuka da dama dake yawo saboda kaɗawar iska.
A gefe guda kuma akwai batun kula da lafiyar fata ga masu kaushin jiki da bushewar fata.

Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan da ya kamata ku dauka wajen kare lafiyar ku a lokacin sanyi da hunturu.