20 min

Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 5/14 Tarihin Afrika

    • News

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin.Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.

Top Podcasts In News

The Daily
The New York Times
Serial
Serial Productions & The New York Times
Up First
NPR
The Tucker Carlson Show
Tucker Carlson Network
The Ben Shapiro Show
The Daily Wire
The Megyn Kelly Show
SiriusXM

More by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya
RFI Hausa
Wasanni
RFI Hausa
Lafiya Jari ce
RFI Hausa
Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Ilimi Hasken Rayuwa
RFI Hausa
Dandalin Siyasa
RFI Hausa