14 min

Yadda TikTok Ke Lalata Tarbiyyar Matasa Najeriya a Yau

    • News Commentary

Raye-raye da tsalle-tsalle na rashin tarbiyya na ci gaba da samun karbuwa a kafar sada zumunta na zamani da ake wa lakabi da Tiktok. Ta yadda kusan babu irin rashin tarbiyyar da ba a bayyanawa a wannan kafa. 

Shin wace irin illa wannan kafa take yi ga cigaban karatun matasan Najeriya? 