13 min

Yadda ‘Yan Najeriya Ke Tafka Asara Saboda Wasa Da Lokaci Najeriya a Yau

    • News Commentary

Lokaci daya ne daga cikin abubbuwan da ake wasa dasu masu matukar muhimmamnci a Najeriya. Wanda sakamakon hakan mutane na tafka asara. 
Shin Mene ne abin da yasa ‘yan Najeriya ke wasa da lokaci? 
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu da idon basira. 