Amfanin Azumi ga lafiyar jikin dan Adam Lafiya Jari ce
-
- Vetenskap
Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne game da alfanun Azumi ga lafiyar jikin dan Adam. Masana kiwon lafiyar dai na bayyana cewar Azumi na taimakawa wajen rage kaifin wasu cutuka a jikin dan adam.

9 min