24 avsnitt

Shirin Al’adu, kida da fina-finai,  shiri ne da ke zo maku  a ranakun assabar  da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar  Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni  da labaran da  suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki  da  mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku  labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.

Kida, Al'adu da Fina-Finai RFI Hausa

    • Nyheter

Shirin Al’adu, kida da fina-finai,  shiri ne da ke zo maku  a ranakun assabar  da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar  Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni  da labaran da  suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki  da  mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku  labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.

    Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar Edo

    Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar Edo

    Shirin na wannan mako zai yi duba ne kan yadda Hausawa ke tafiyar da masarutar su a yankin Edo wato jihar Benin a tarayyar Najeriya

    • 10 min
    Nafisa Abdullahi da Sarkin Waka sun janyo cece-ku-ce a Kannywood

    Nafisa Abdullahi da Sarkin Waka sun janyo cece-ku-ce a Kannywood

    Shirin wannan mako ya zagaya masana'antun fina finai dabam dabam, inda a Kannywood, wato masana'antar fina finan Hausa ta Najeriya ya kawo labarin yadda kalaman da jaruma Nafisa Abdullahi ta y a kan 'yayan da ake haifa ba a san yadda za a yi da su ba' ya janyo cece kuce, bayan da Naziru Sarkin Waka  ya yi mata raddi.

    • 20 min
    Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki

    Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki

    Shirin Finafinai kadekade da Al'adu, ya dauko muku kadan daga cikin abubuwan da suka faru a KANNYWOOD.Mun kuma Tattauna da mawaki MUKTAR BANDANA game da wakar (Ramadana yana ban kwana). Sai kuma bangaren Al'adu tare daTauraruwar waka OUMOU SANGARE wacce zata saki sabon album mai suna Timbuktu  ranar 29 ga wata na Afrilu bayan ta dau lokaci bata saki wata wakarba tun bayan shekarar 2017."

    • 19 min
    Muhimmancin tattali da adana kayan tarihi da kuma matakan basu kariya 2

    Muhimmancin tattali da adana kayan tarihi da kuma matakan basu kariya 2

    • 10 min
    Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru

    Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru

    A shirin namu na yau zai yada zango ne a jihar Agadez dake arewacin jamhuriyar Nijar domin duba shagulgulan biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru da suka gabata da ake kira Biyanu.

    Muhammed Billal mai mukamin Agolla daya daga cikin masu shirya Biyanun ya samu zantawa da rediyon Faransa rfi.

    • 10 min
    Taron karawa juna sani kan harkar fina-finai a Lagos

    Taron karawa juna sani kan harkar fina-finai a Lagos

    • 9 min

Mest populära poddar inom Nyheter

USApodden
Sveriges Radio
Gräns
Sveriges Radio
Pelle och Gustav
Pelle och Gustav
SvD Ledarredaktionen
Svenska Dagbladet
Nära vänner
Expressen
Europapodden
Sveriges Radio

Mer av RFI Hausa

Tarihin Afrika
RFI Hausa
Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Wasanni
RFI Hausa
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
RFI Hausa
Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Mu Zagaya Duniya
RFI Hausa