20 min

Wasu daga cikin muhimman labarun da suka wakana a makon da ya gabata Mu Zagaya Duniya

    • News

Za a ji yadda aka sake zabar sabuwar ranar gudanar da zaben shugabancin kasar Senegal,Al’ummar Sudan ta Kudu sun tsallake rijiya da baya, domin kuwa aniyar wani sabon mugu da ya bayyana ce ta watse bayanda ya yi kokarin shirya juyin mulki a kasar, duk da cewar har yanzu basu gama murmurewa daga  kazamin yakin basasar da ya tagayyara su ba, wato dai ana kukan targade karaya kuma na neman kunno kai. 

Top Podcasts In News

Journal Monde
RFI
LEGEND
Guillaume Pley
L’Heure du Monde
Le Monde
Géopolitique
RFI
Journal Afrique
RFI
Les actus du jour - Hugo Décrypte
Hugo Décrypte

More by RFI Hausa

Tarihin Afrika
RFI Hausa
Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Wasanni
RFI Hausa
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
RFI Hausa
Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Mu Zagaya Duniya
RFI Hausa