Yadda aka samu hauhawan farashin kayan abinci a kudancin Najeriya

Kasuwanci

Shirin kasuwa akai miki dole zai mayar da hankali ne kan yadda farashin kayan abinci ya ke hauhawa a Najeriya, daidai lokacin da  ake shirye shiryen bukukuwan Kirsimeti, musamman a kudancin ƙasar, inda a halin yanzu farashin buhun albasa yakai sama da ₦320,000 yayin da buhun shinkafa ƴar gida yakai ₦120,000.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba..........

若要收聽兒少不宜的單集,請登入帳號。

隨時掌握此節目最新消息

登入或註冊後,即可追蹤節目、儲存單集和掌握最新資訊。

選取國家或地區

非洲、中東和印度

亞太地區

歐洲

拉丁美洲與加勒比海地區

美國與加拿大