10 min

Koken Jama'a a kan yadda hukumomi ke yi wa abubuwan tarihi rikon sakainar kashi Al'adun Gargajiya

    • Noticias

Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan yadda Jama'a ke koken game da rikon sakainar kashi da hukumomi ke yi wa abubuwan tarihi, kamar Makon jiya yau ma shirin ya yi tattaki ne har Kanon Dabo da ke tarayyar Najeriya, inda ya tattauna da shugaban kwamitin raya Al'adun Gargajiya na Majalisar dokokin Jihar, Hon. Sarki Aliyu Daneji.

Ku latsa alamar sauti don jin yadda shirin ya kasance....

Top podcasts de Noticias

Más de uno
OndaCero
monos estocásticos
Antonio Ortiz, Matías S. Zavia
Es la Mañana de Federico
esRadio
Herrera en COPE
COPE
La rosa de los vientos
OndaCero
Saldremos Mejores
Podium Podcast

Más de RFI Hausa

Tarihin Afrika
RFI Hausa
Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Wasanni
RFI Hausa
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
RFI Hausa
Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Mu Zagaya Duniya
RFI Hausa