23 épisodes

Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.

Dandalin Siyasa RFI Hausa

    • Actualités

Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.

    Majalisar Najeriya ta gayyaci Buhari don yi mata bayani kan tsaro

    Majalisar Najeriya ta gayyaci Buhari don yi mata bayani kan tsaro

    Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari kan kiran da Majalisar Tarayyar Najeriya ta yi shugaba Muhammadu Buhari don yi mata bayani kan tabarbarewar tsaro a kasar.

    • 10 min
    Rikicin shugabancin Majalisar Wakilai a Najeriya

    Rikicin shugabancin Majalisar Wakilai a Najeriya

    Shirin dandalin siyasa a wannan makon ya sake yin duba kan dambarwar neman shugabancin Majalisar Najeriyar karo na 9 da sabbin zababbun 'yan Majalisar wakilan kasar ke tafkawa. A yi sauraro lafiya.

    • 10 min
    Dambarwar Jam'iyyar APC kan shugabancin Majalisun Najeriya

    Dambarwar Jam'iyyar APC kan shugabancin Majalisun Najeriya

    Har yanzu Jam'iyyar APC ta gaza shawo kan matsalolinta da suka shafi 'yan majalisun da za su jagoranci majalisar Dattijai da ta wakilai, dai dai lokacin da ake ci gaba da fuskantar rarrabuwar kai.

    • 11 min
    Fatan yan Najeriya dangane da sabuwar Majalisa bayan zabe

    Fatan yan Najeriya dangane da sabuwar Majalisa bayan zabe

    Bayan wata daya da kawo karshen zaben Shugaban kasa da na wasu yan majalisu a Najeriya,hankulan yan kasar da dama ya koma zuwa zauren Majalisa .

    Haka zalika wasu daga cikin yan majalisun da suka samu goyan bayan jama'a sun sheidawa Bashir Ibrahin Idris a cikin shirin Siyasa fatan su da kuma irinn  rawar da za su iya takawa a Majalisa don kawo sauyi  a siyasar kasar,banda haka wasu sun bayyana damuwa  a kai.

    • 10 min
    Dambarwar zabukan Najeriya na 2019

    Dambarwar zabukan Najeriya na 2019

    Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan dambarwar zabukan Najeriya, in da Jam'iyyar adawa ta PDP ta garzaya kotu domin kalubalantar nasarar shugaba Muhammadu Buhari na APC a zaben 2019, yayinda ita ma APC a jihar Bauchi ta ruga zuwa kotu duk dai akan batun na zabe.

    • 10 min
    Nazari kan zaben Gwamnoni a Najeriya

    Nazari kan zaben Gwamnoni a Najeriya

    Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da zabukan Gwamnoni na 'yan majalisun jihohin Najeriya da za a gudanar a ranar Asabar mai zuwa, in da ake fargabar cewa, da dama daga cikin Gwamnoni masu ci ba za su koma kan kujerunsu ba saboda wasu dalilai na siyasa.

    • 9 min

Classement des podcasts dans Actualités

LEGEND
Guillaume Pley
Les Grosses Têtes
RTL
Les actus du jour - Hugo Décrypte
Hugo Décrypte
L’Heure du Monde
Le Monde
C dans l'air
France Télévisions
Vivons heureux avant la fin du monde
ARTE Radio

Plus par RFI Hausa

Tarihin Afrika
RFI Hausa
Kasuwanci
RFI Hausa
Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Wasanni
RFI Hausa
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
RFI Hausa
Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa