![](/assets/artwork/1x1-42817eea7ade52607a760cbee00d1495.gif)
9 min

Kan gudun mowar Japan ga yankin Sahel wajen yaki da ta'addanci Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
-
- News
Bayan kammala ziyarar kwanaki biyu da ministar harkokin wajen ƙasar ta kai a Najeriya, gwamnatin Japan ta ce za ta bayar da gudun mowa domin yaƙi da ayyukan ta’addanci a yankin Sahel.