A wannan talatar ce aka rantsar da John Mahama a matsayin shugaban Ghana, cikin yanayi na tarin kalubale da suka hada da na matsin tattalin arziki biyo bayan lashe zaben da aka yi cikin kwanciyan hankali da lumana.
Masu bibiyar siyasa a kasar sunyi ittifakin cewa duk da cewa Mahaman ya taba jagorancin kasar, ya dawo ne a lokacin da lamura suka sauya ainun.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Abida Shu'aibu Baraza.
Information
- Show
- Channel
- FrequencyMonthly
- Published8 January 2025 at 18:48 UTC
- Length10 min
- RatingClean