RFI Hausa
•Channel • 11 Shows
About
Bankado kundaye daban-daban na shirye-shiryen RFI (Radio France Internaionale) cikin sauti domin fahimta da kuma sauraren duniya ta wata fuska: Ilahirin labarai, al’adu, salon rayuwa da kuma tafka muhawara kan al’amuran Afrika, Faransa da sauran sassan duniya. Kazalika za a iya koyan harshen Faransanci tare da gano sabbin duniyoyi ta hanyar amfani da kundayen shirye-shiryenmu na asali.