SHirin na wannan ya mayar da hankali ne akan ƙarin kuɗin kira da damar shi internet wato Data, da kmafnonin sadarwa suka yi a Nijeriya. Bayan da Hukumar dake kula da kamfanonin sadarwa NCC ya amince.
Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.