Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun yi watsi da sabon harajin da CBN ya bullo da shi Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
-
- Nachrichten
Ƙungiyar Ƙwadago da sauran kungiyoyin farar hula a Najeriya sun yi fatali da matakin gwamnati na baiwa bankuna umarnin fara cirar harajin kashi 0.5 wato rabin ɗaya kenan cikin 100, kan duk hada-hadar aika kudaden da ‘yan kasar ke yi ta intanet.

10 Min.