"Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addin

Federal Republic of Nigeria Words of Life 3

======"Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" -  A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 31 zuwa 61) ====== (Hausa, Bole(Bolewa), Borghom(Burrum), Bozo: Jenaama(Sorogoye), Buduma(Yedina), Busa:Bussawa(Bisa), Dikaka(Cham-Mwana:Dijim, Chamba:Daka(Samba), Chamba Dirim, Chamba:Leko(Samba), Chara(Fachara), Chip(Miship), Como Karim(Karimjo), Degema(Atala), Dendi(Dandawa), Deno(Denawa), Dghwede (Toghwede), Diri(Diriyawa), Doka(Avong), Duguri(Tunzuii), u̱t-Hun(Eastern Dukawa), Hun-Saare(Western Dukawa), Durr:Baraza(Dass), Duya, Ebira, Ekpari(Yach), Eloyi: Afo(Ajiri), Enwan, Epi, Erowa)   ======"Words of Life", "Good News", "Gospel Songs" - In Nigeria, These People Believe in Ethnic or Islam Religion (No.31-No.61) ======

  1. 04/15/2022

    Harshen Hausa - "Hanyoyi Biyu".mp3

    Hausa Language - "The Two Roads(English)".mp3 // YAH 1. - Kalman Ya Zama Mutum1Tun fil'azal akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah yake, Kalman nan kuwa Allah ne. 2Shi ne tun fil'azal yake tare da Allah. 3Dukan abubuwa sun kasance ta gare shi ne, ba kuma abin da ya kasance na abubuwan da suka kasance, sai ta game da shi. 4Shi ne tushen rai, wannan rai kuwa shi ne hasken mutane. 5Haske na haskakawa cikin duhu, duhun kuwa bai rinjaye shi ba. 6Mat 3.1; Mar 1.4; Luk 3.1,2 Akwai wani mutum da Allah ya aiko, mai suna Yahaya. 7Shi fa ya zo shaida ne, domin ya shaidi hasken, kowa yă ba da gaskiya ta hanyarsa. 8Ba shi ne hasken ba, ya zo ne domin ya shaidi hasken. 9Akwai hakikanin haske mai shigowa duniya da yake haskaka kowane mutum. 10Dā yana duniya, duniyar ta wurinsa ta kasance, duk da haka duniya ba ta san shi ba. 11Ya zo ga abin mulkinsa ne, jama'a tasa kuwa ba ta karɓe shi ba. 12Amma duk iyakar waɗanda suka karɓe shi, wato, masu gaskatawa da sunansa, ya ba su ikon zama 'ya'yan Allah, 13wato, waɗanda aka haifa ba daga jini ba, ba daga nufin jiki ko nufin mutum ba, amma daga wurin Allah. 14Kalman nan kuwa ya zama mutum, ya zauna a cikinmu, yana mai matuƙar alheri da gaskiya. Mun kuma dubi ɗaukakarsa, ɗaukaka ce ta makaɗaicin Ɗa daga wurin Ubansa. 15Yahaya ya shaida shi, ya ɗaga murya ya ce, “Wannan shi ne wanda na ce, ‘Mai zuwa bayana ya zama shugabana, domin dā ma yana nan tun ba ni.’ ” 16Dukanmu kuwa daga falala tasa muka samu, alheri kan alheri. 17Domin Shari'a, ta hannun Musa aka ba da ita, alheri da gaskiya kuwa ta wurin Yesu Almasihu suka kasance. 18Ba mutumin da ya taɓa ganin Allah daɗai. Makaɗaicin Ɗa, wanda yake yadda Allah yake, wanda kuma yake a wurin Uba, shi ne ya bayyana shi.

  2. 04/15/2022

    [35]. Harshen Bisa - "Nuhu(Haisa)".mp3

    [35]. Bisa Language - "Noah(English)".mp3 // 1 KORƐNTƖ ZANNƆ 15. - Krista mɩmbɔʊrɛ mim1M danyɩnɔ, lemim nyɩnta kʊ mɔɔ pa da awɔɔ m, awɔɔ n a si, a gɔɔta a sɩra ka ʊ kɔɔkɔɔ bɩ, mɔɔ n'a tɔ darɛ a nɔ ʊ. 2Lemim nyɩnta bɩ do n'awɔɔ bʊmbɔm, k'awɔɔ nyasʊm amba mɔɔ pa da awɔɔ m bɩ m. Bɩ k'awɔɔ n nyasʊm mɩŋŋa, sɩra k'awɔɔ ka bɩ bɔm vam. 3Lɛɛ mɔɔ ka m hɔ kʊ n y'a dɩnda mɔɔ m bɩ dɩnda awɔɔ m. A ɩ yɩrɛ ɩ ʊ, Krista ga wɔɔ mimbʊnyaarɔ tɔ ma, amba n y'a da Wosoci ʊ bɩ m. 4N y'a bir, an a mɩm bɔ ʊ a dɔmɩm kaakʊ hinni ʊ, amba Wosoci a hɩ bɩ m. 5A a hɩnka Sefas m, bɩ jɛ ʊ an a hɩnka bueerehɩɩyɔɔ k'a ŋ bɔ ʊ rɔ wɔɔ m. 6Dɔmɩm vanta ʊ, an a hɩnka wɔɔ danyɩnɔ kristagʊɔɔ bam zɔrsoor m lɛ deem, gʊɔɔ wɔɔ duro gɔsɩnnɔ gɩnga, gʊta gɔɔta ŋnɩ mɩsɩr. 7Naa jɛ ʊ, a a hɩnka Zakkɩ m, an b'a hɩnka kristazibəəzannɔ wɔɔ m haay. 8Nawɔnnɔ woo… jɛ ʊ, an b'a a hɩnka mɔɔ m sɔ, mɔɔ kʊ mɔɔ bɔ kʊ ʊ kan nyɩ k'a yɩ b'a dɔmɩm n a ku bɩ kɩ bɩ. 9Bala, mɔɔ m kristazibəəzannɔ wɔɔ haay poore, mɔɔ n m ga m, kʊ n nɩ m bir kristazibəəzaa y, bala, mɔɔ fɩr ka Woso gʊɔɔ sokʊma ma. 10Bɩ, m ba kʊ mɔɔ ʊ gʊaa niŋŋə her naa, Woso barka bɩ tɔ ma m, b'a barka bɩ n bɔ vam mɔɔ gʊr zi y. Bɩ mɔɔ zi ba, m lɛ da ŋ haay ra, bɩ mɔɔ mɩŋŋa bɛɛ y, Woso barka k'a nɩ kan mɔɔ kɩ bɩ m. 11Bɩ, kʊ mɔɔ nɩ lemim nyɩnta bɩ pa darɛ, gɛɛ zibəəzannɔ vantɔɔ wɔɔ nɩ, bɩ bɛɛ pakra ba y. Lemim deem wɔɔ n'a pa dam, bɩ lemim bɩ do awɔɔ sɩra ka ʊ bɩ.

About