Ilm Lectures Hausa

IlmQS

Islamic lectures in Hausa language from from world renowned scholars.

  1. Fatawowin Rahama: SIYASAR YAU - Prof. Sani R/lemo

    3d ago

    Fatawowin Rahama: SIYASAR YAU - Prof. Sani R/lemo

    Fatawoyin Rahma Asabar 27/12/1447 13/6/2026 Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: Siyasar Yau Tambayoyi da Amsoshi: 1. Hukuncin wanda ya manta zakiri a Sallah! 2. Hukuncin limamin da ya ja Sallah alhali bashi da alwala. 3. Hukuncin mai yin wasusi wani abu ya na zuba a gabansa. 4. Mutumin da ya yi himma samun kabbara harama na kwana arba’in amma sai ya na cikin sallah a kwana talatin sai farin ruwa ya fito masa; sallarsa ta baci, kuma ya rasa falalar wanda ya riski kwana arba’in ya na samun kabbara harama? 5. Macen da ta ga tsarki daf da faduwar rana, za ta iya taimama domin ka da lokacin sallah ya fita? 6. Dole mutum in zai fara kiran Sallah ya fara da Bismillah ko “A’uzu Billah..”? 7. Hukuncin fitar ruwa a jikin mace kafin zuwan jinin al’ada. 8. Hukuncin wanda yake yawan tunani da wasuwasi a Sallah. 9. Hukuncin yin Layya! 10. Hukuncin sanya Zobe ko mundaye da mata suke sawa a kafa? 11. Ana shafa jiki in an yi zikirin safiya da maraici? 12. Mutum zai iya cigaba da cin abinci ko da ya koshi domin samun Albarkar da ake cewa ama samu a karshen abinci 13. Ya hallata matafiyi yayi qasaru, ya kuma hada salloli da ake hada su kamar Azahar da La’asar , Magriba da Isha’i? 14. Menene Cava a Shariah *Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:* Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/ Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo Telegram:https://t.me/drmsaniumar YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net *Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani :* Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512 https://sanachannelstv.wuiltweb.com/ *Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:* Account Number: 0010885007 Taj Bank Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN

    53 min
  2. Fatawowin Rahama: KASHE-KASHE CIKIN AL’UMMA - Prof. Sani

    Jun 5

    Fatawowin Rahama: KASHE-KASHE CIKIN AL’UMMA - Prof. Sani

    *Fatawoyin Rahma* Lahadi 7/12/1447 - 24/5/2026 Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: _Kashe- Kashe Da Ke Faruwa A Cikin Al’uma_ Tambayoyi da Amsoshi: 1. Hukuncin Zoben Ƙarfe! 2. Hukuncin zuwa kallon ƙwallon ƙafa ga mata. 3. Akwai iyakar shekaru ga Mata da za su je Sallar Juma’a? 4. Hukuncin tsefe gashi ga mace mai al’ada? 5. Hukuncin rance da ‘cooperative’ ta ke bawa ma’aikata! 6. Wanda yayi bakance zai iya azumi ,ya fara azumin amma saboda wahala zai iya ciyarwa maimakon azumin? 7. Hukuncin auren da iyaye suka wakilta wani ya karɓawa ɗansu (angon) auren ? 8. Menene hukuncin auren da miji ya cewa matarsa ‘auren mu da ke ya zo ƙarshe’? 9. Hukuncin wanda yayi salloli da janaba? 10. Hukuncin ware ranar Juma’a da azumi? 11. Yaya ake kin yin tasbihin bayan Sallah? 12. Ana iya yin Salati ga Annabi ﷺ yayin khutbar Jumu’a? 13. Uwa za ta iya hana ɗanta gado? 14. Ya hallata a yi taimama akan ‘Tiles’? 15. Menene hukuncin zubar da ciki saboda tsoron talauci? 16. Hukuncin cin naman Maciji? 17. Wanda aka ba shi bashi zai iya biyan bashi da kaurarawa? 18. Mutumin da ya aikata wasu laifuka sannan ya tuba; dole sai ya bayyana abubuwan da yayi a baya? 19. Menene hukuncin bashi da ruwa saboda buƙata? 20. Ya hallata ayi amfani da DNA don jinginawa mutum ɗa? 21. Yaya hukuncin musulma da ta auri kafiri? 22. Hukuncin mummunan zancen zuci ga mai son yi ibada! 23. Wacce addu’a mutum zai yi yayin sa gawa a ƙabari! 24. Mutum zai iya yin addu’ar buɗe Sallah da Hausa?

    52 min

About

Islamic lectures in Hausa language from from world renowned scholars.